Proverbs 15:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shirye-shirye sukan lalace saboda rashin neman shawara, amma tare da mashawarta masu yawa za su yi nasara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ بَابُ شَوَرَا، شِرِ يَكَنْ لَلَثٜىٰ، عَمَّا تَرٜىٰدَ شَوَرَا مَيْ يَوَ، أَݣَويْ ثِنْ نَصَرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka nemi dukan shawarwarin da ka iya ka samu, za ka yi nasara, idan ba tare da shawara ba, za ka fāɗi.