Proverbs 15:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yana ƙyamar tunanin mugaye, amma waɗanda suke da tunani masu tsabta yakan ji daɗinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنَانِنْ مُوغُ، أَبِنْ ڨَمَ نٜىٰ غَ يَهْوٜىٰهْ ، عَمَّا كَلْمُواْمِنْ أَلْحٜىٰرِ، أَبِنْ كَرْٻَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana ƙin tunanin mugaye, amma yana murna da kalmomi masu daɗi.