Proverbs 15:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fuska mai fara’a takan kawo farin ciki ga zuciya, kuma labari mai daɗi na kawo lafiya ga ƙasusuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُرْمُشِ يَنَ سَا مُتُمْ يَيِ مُرْنَ، لَابَرِ مَيْ دَاطِے يَكَنْ كَٰوُاْ لَاڢِيَرْ جِكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fuska mai fara'a takan sa ka yi murna, labari mai daɗi kuma yakan sa ka ji daɗi.