Proverbs 15:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya mai da hankali sa’ad da ake tsawata masa ba zai kasance dabam a cikin masu hikima ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ كَسَ كُنّٜىٰ غَ ڟَاوَتَرْوَ مَيْ بَادَ رَيْ ذَيْ كَسَنْثٜىٰ عَثِكِنْ مَاسُ حِكِمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ka mai da hakali sa'ad da ake tsauta maka kai mai hikima ne.