Proverbs 15:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk waɗanda suka ƙi horon sun rena kansu ke nan, amma duk waɗanda sun yarda da gyara sukan ƙara basira.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنْدَ يَڧِ كَرْٻَرْ هُواْرَرْوَ، رٜىٰنَ كَنْسَ يَكٜىٰيِ، عَمَّا وَنْدَ يَكَسَ كُنّٜىٰ غَ ڟَاوَتَرْوَ ذَيْسَامِ حِكِمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ka ƙi koyo kana cutar kanka, idan ka karɓi tsautawa za ka zama mai hikima.