Proverbs 15:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wawa yakan ƙi kulawa da horon da mahaifinsa yake masa, amma duk wanda ya yarda da gyara kan nuna azanci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَاوَا يَكَنْ رٜىٰنَ هُواْرَرْوَرْ بَابَنْسَ، عَمَّا دُكْ مَيْ كَسَ كُنّٜىٰ غَ ڟَاوَتَرْوَ مَيْ حِكِمَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wauta ce mutum ya ƙi kulawa da abin da mahaifinsa ya koya masa, amma hikima ce idan ka karɓi tsautawarsa.