Proverbs 15:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yana ƙin hanyar mugaye amma yana ƙaunar waɗanda suke neman adalci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَنْيَرْ مُوغُ أَبِنْ ڨَمَ ثٜىٰ غَ يَهْوٜىٰهْ ، عَمَّا يَنَ ڧَوْنَرْ وَنْدَ يَكٜىٰيِنْ أَدَلْثِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana ƙin hanyoyin mugaye, amma yana ƙaunar mutumin da yake yin abin da yake daidai.