Proverbs 16:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ma’aunai da magwajin gaskiya daga Ubangiji ne; dukan ma’aunai da suke cikin jaka yinsa ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَنَ سُوانْ مَعَوْنِ دَ مُودُنْ غَسْكِيَ، ڧَٰعِدَرْ دَشِے يَكَڢَ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana son ma'aunai su zama na gaskiya, kowane abin sayarwa kuma ya zama daidai.