Proverbs 16:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarakuna suna ƙyamar abin da ba shi da kyau, gama an kafa kujerar sarauta ta wurin adalci ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَيْكَتَ مُغُنْتَا، أَبِنْ ڨَمَ نٜىٰ غَ سَرَاكُنَ، غَمَا أَنْكَڢَ كُجٜىٰرَرْ مُلْكِ عَكَنْ أَدَلْثِنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarakuna ba za su iya jurewa da mugunta ba, gama adalci yake sa hukuma ta yi ƙarfi.