Proverbs 16:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarakuna sukan ji daɗi leɓuna masu yin gaskiya; sukan darjanta mutumin da yake faɗin gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَكَنْ جِ دَاطِنْ مَغَنَرْ غَسْكِيَ، يَنَ سُوانْ مَاسُ ڢَطِنْ غَسْكِيَ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki yana so ya ji gaskiya, zai kuwa ƙaunaci mutanen da suke faɗar gaskiya.