Proverbs 16:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da fuskar sarki ta haska, yana nufin rai ke nan; tagomashinsa yana kamar girgijen ruwa a bazara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوبَنْ ڢُسْكَرْ أَلْحٜىٰرِ نَسَرْكِے، يَنَ نُڢِنْ تَبَّثِنْ رَيْ، أَلْحٜىٰرِنْسَ كُمَ كَمَرْ غِذَغِظَنْ دَامِنَ مَاسُ كَٰوُاْ ضُوً سَمَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Alherin sarki kamar gizagizai ne masu kawo ruwan sama a lokacin bazara, akwai rai a ciki.