Proverbs 16:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Buɗaɗɗiyar hanyar masu aikata gaskiya kan guje wa mugunta; duk wanda yake lura da hanyarsa yakan lura da ransa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَنْيَرْ رَايُوَرْ مَيْ أَدَلْثِے تَنَ كَوْثٜىٰ وَمُغُنْتَا، وَنْدَ يَكُلَ دَ حَنْيَرْسَ، رَايُوَرْسَ ثٜىٰ يَكٜىٰ كِيَايٜىٰوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin kirki yana tafiya a hanyar da ta kauce wa mugunta, saboda haka ka kula da inda kake tafiya, za ta ceci ranka.