Proverbs 16:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fahimi shi ne maɓulɓular rai ga waɗanda suke da shi, amma wauta kan kawo hukunci ga wawaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حِكِمَ مَٻُٻُّغَ مَيْ بَادَ رَيْ ثٜىٰ غَ وَنْدَ يَكٜىٰدَ عِتَ، عَمَّا وَوَنْثِ يَكَنْ جَٰوُاْوَ وَوَيٜىٰ حُكُنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hikima maɓuɓɓugar rai ce ga mai hikima, amma ɓata lokaci ne a yi ƙoƙarin koya wa dakikai.