Proverbs 16:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Marmarin cin abinci yakan yi wa ɗan ƙodago aiki; yunwarsa kan sa ya ci gaba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُنْوَرْ مَيْ عَيْكِ تَكَنْ سَا يَيِ عَيْكِ دَ ڨُوذُواْ، نٜىٰمَنْ يَڧُواْسَرْدَ ثِكِنْسَ نٜىٰ يَكٜىٰسَا شِ يِنْ عَيْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Marmarin cin abinci yakan sa ɗan ƙodago ya yi aiki da ƙwazo, domin yana so ya ci ya ƙoshi.