Proverbs 16:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fitinannen mutum yakan zuga tashin hankali, mai gulma kuma yakan raba abokai na kusa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ رُوطُ يَكَنْ تَادَ ڢَطَ، مَيْ غُلْمَ يَكَنْ رَبَ أَبُواْكَيْ نَكُرْكُسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mugaye sukan baza jita-jita, suna zuga tashin hankali, suna raba aminai.