Proverbs 16:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutum mai tā-da-na-zaune-tsaye yakan ruɗi maƙwabcinsa ya kai shi a hanyar da ba ta da kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ تَادَ ظَوْنٜىٰ ڟَيٜىٰ يَكَنْ رُوطِ مَڨُوبْثِنْسَ، حَرْ يَسَا يَبِے حَنْيَرْ دَ بَاتَدَ ݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutum mai ta da zaune tsaye yakan ruɗi abokansa, ya kai su ga bala'i.