Proverbs 17:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda yake wa matalauta baโa yana zagin Mahaliccinsu ne; duk wanda ya yi murna akan masifar da ta sami wani za a hukunta shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฏู ูููู ููุชููููู ุจูุนูุ ููุฐูุงุบู ู
ูุญูููุซูููู ุชููููู ููููฐููููุ ููููุฏู ููุฌู ุฏูุงุทููู ููุณูุฑูุฑู ุฏู ุชูุณูุงู
ู ููููุ ุจูุฐููู ูููปูุชู ุฏูุบู ุญูููููุซูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda ya yi wa matalauci ba'a, Mahaliccinsa yake yi wa zargi. Idan kana murna da hasarar wani, za a hukunta ka.