Proverbs 18:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuciya mai laโakari kan nemi sani; kunnuwan mai hikima kan bincika don yฤ koya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููุซูููุงุฑู ู
ููู ุบูุงููููฐูู ูููููู
ู ุชููู ููููฐู
ููู ุญูููููุฑู ฺงูุงุฑู ุณูููุ ูููููููฐูู ู
ููู ุญูููู
ู ูููููู
ู ูููู ููููฐู
ููู ุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane masu basira, a ko yaushe suna da himma, a shirye kuma suke domin su koya.