Proverbs 19:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bai dace da wawa ya yi rayuwa cikin jin daɗi ba, haka ya fi muni bawa ya yi mulki a kan sarki!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَمَنْ جِنْ دَاطِے بَيْ دَاثٜىٰ دَ وَاوَا بَ، بَلّٜىٰ ڢَا عَثٜىٰ بَاوَ يَيِ مُلْكِ عَكَنْ یَیَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko kusa wawaye ba za su yi zaman jin daɗi ba, haka nan kuma bayi ba za su yi mulki a kan iyayengijinsu ba.