Proverbs 19:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wawan yaro lalacin mahaifinsa ne, mace mai yawan faɗa tana kama da ɗiɗɗigar ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَوَنْ طَا يَنَ جَٰوُاْوَ بَابَنْسَ وَهَلَ، مَثٜىٰ مَيْ ڢِتِنَ تَنَ كَمَ دَ سُورُوتُنْ طِطِّغَرْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dakikin ɗa yana jawo wa mahaifinsa lalacewa, mace mai mita tana kama da ɗiɗɗigar ruwa.