Proverbs 19:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya bi umarnai kan tsare ransa, amma duk wanda ya ƙi binsu zai mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ كِيَايٜىٰ عُمَرْنِ، يَنَ كِيَايٜىٰ رَنْسَ نٜىٰ، عَمَّا مَرَرْ لُورَ دَ حَنْيَرْسَ، ذَيْ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kiyaye umarnai za ka rayu, in ka ƙi binsu kuwa za ka mutu.