Proverbs 19:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda yake kirki ga matalauta yana ba wa Ubangiji bashi ne, zai kuwa sami lada game da abin da ya yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููููู ููู
ูุงุณู ุชููููู ููุฑูููุ ููู
ูุฑู ููุจูุง ููููููููฐูู ุฑูููุซูููฐ ููููฐุ ููููููููฐูู ูููู ุฐูููุณูุงูู ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ka bayar ga matalauci kamar ka ba Ubangiji rance ne, gama Ubangiji zai sฤka maka.