Proverbs 19:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da mutum yake sha’awa shi ne ƙauna marar ƙarewa; gara ka zama matalauci da ka zama maƙaryaci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِنْ دَ عَكٜىٰسُواْ دَغَ مُتُمْ شِينٜىٰ ڧَوْنَ، ڠُومَّ مَتَلَوْثِ دَ مَيْ ڢَطِنْ ڧَضْيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin kunya ne mutum ya zama mai haɗama, matalauci kuma ya fi maƙaryaci.