Proverbs 19:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya yi wa mahaifinsa fashi ya kuma kori mahaifiyarsa ɗa ne da kan kawo kunya da wulaƙanci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ وُلَڧَنْتَ بَابَنْسَ، مَيْ كُواْرَرْ مَامَرْسَ دَغَ غِدَا، شِے طَا نٜىٰ مَيْ كَٰوُاْ كُنْيَا دَ ڧَسْڧَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai marar kunya, marar mutunci suke wulakanta mahaifinsa, ko ya kori mahaifiyarsa daga gidansa.