Proverbs 19:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wadata kan kawo abokai da yawa, amma abokin matalauci kan bar shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَرْزِڧِ يَكَنْ تَارَ أَبُواْكَيْ دَيَوَ، عَمَّا أَبُواْكِنْ دَ تَلَكَ يَكٜىٰدَشِ يَكَنْ رَبُ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Attajirai sukan sami sababbin abokai a ko yaushe, amma matalauta ba zu su iya riƙon 'yan kaɗan da suke da su ba.