Proverbs 19:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowa na ƙoƙari ya sami farin jini wurin mai mulki, kuma kowa na so a ce shi abokin mutumin nan mai yawan kyauta ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَ يَكَنْ نٜىٰمِ ڢَضٍ جِنِ وُرِنْ مَيْ بَايَرْوَ حَنُّ سَكٜىٰ، كُواْوَ يَنَ سُواْ يَذَمَ أَبُواْكِ نَمَيْ يَوَنْ بَادَ ݣَوْتَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowa na ƙoƙari ya sami farin jini wurin manyan mutane, kowa na so a ce shi abokin mutumin nan ne, mai yawan alheri.