Proverbs 2:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗana, in ka yarda da kalmomina ka kuma ajiye umarnaina a cikinka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَانَ، كَرْٻِ مَغَنَاتَ، كَكُمَ ٻُواْيٜىٰ عُمَرْنَيْنَ أَ ذُوثِيَارْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗana, ka koyi abin da nake koya maka, sam kada ka manta da abin da na faɗa maka ka yi.