Proverbs 2:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama hikima za tă shiga cikin zuciyarka, sani kuma zai faranta maka rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا حِكِمَ ذَاتَ شِغَ ذُوثِيَارْكَ، سَنِ كُمَ ذَيْ ذَمَ دَ دَاطِے غَ رَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka zama mai hikima, iliminka zai faranta maka rai.