Proverbs 2:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hikima za tă cece ka daga hanyoyin mugayen mutane, daga kalmomin mutane masu ɓatanci,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حِكِمَ ذَاتَثٜىٰثٜىٰكَ دَغَ حَنْيَرْ مُوغَيٜىٰ، دَغَ مُتَنٜىٰ مَاسُ كَلْمُواْمِنْ رُوطُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su hana ka aikata mugayen ayyuka, za su nisantar da kai daga mutane masu ta da hargitsi da irin maganganunsu,