Proverbs 2:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waɗanda hanyoyinsu karkatattu ne waɗanda kuma suke cuku-cuku a hanyoyinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَڢِيَرْسُ كُوَ تَݣُونَ ݣُونَ ثٜىٰ، هَنْيُواْيِنْسُ نَحَلِنْ رُوطُ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za a dogara da su ba, ba kuwa za a iya amincewa da su ba.