Proverbs 2:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wadda ta bar mijin ƙuruciyarta ta kuma ƙyale alkawarin da ta yi a gaban Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَرَرْ أَمِنْثِ غَ مِجِنْتَ نَڧُرُثِيَ، مَيْ كَرْيَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ دَ تَيِ أَغَبَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
marar aminci ga mijinta, wadda ta manta da tsarkakan alkawaran da ta ɗauka.