Proverbs 2:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama gidanta yana kai ga mutuwa hanyarta kuma ga ruhohin matattu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا غِدَنْتَ حَنْيَرْ مُتُوَ ثٜىٰ، هَنْيُواْيِنْتَ سُنَ كَيْ غَ وُرِنْ رُوحُواْحِنْ مَتَتُّو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ka tafi gidanta ka kama hanyar mutuwa. Tafiya can kama hanyar zuwa lahira ne.