Proverbs 2:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya ziyarce ta ba ya ƙara komowa ba zai ƙara komowa ga hanyar rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَنْدَ يَتَڢِے وُرِنْتَ بَايَ كُواْمُواْوَ، بَايَ كُمَ ڧَارَ بِنْ حَنْيَرْ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ya ziyarce ta ba ya ƙara komowa. Ba zai ƙara komowa ga hanyar rai ba.