Proverbs 2:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don haka dole ku yi tafiya a hanyoyin mutanen kirki ku kuma yi ta bi hanyoyin adalai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ كَدِنْغَ تَڢِيَ أَ حَنْيَرْ مَاسُ كِرْكِ، كَبِے هَنْيُواْيِنْ مَاسُ أَدَلْثِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka dole ka bi hanyar da mutanen kirki suka bi, ka bi gurbin adalai.