Proverbs 2:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma za a fid da mugaye daga ƙasar, za a tumɓuke marasa aminci kuma daga gare ta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا ذَاعَ كَوَرْدَ مُوغَيٜىٰ دَغَ ڧَسَرْ، مَرَسَ أَمِنْثِ كُمَ ذَاعَ تُمْٻُكٜىٰ دَغَ ثِكِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Allah zai fizge mugaye daga ƙasar, ya kuma tumɓuke masu zunubi kamar yadda ake tumɓuke shuke-shuke daga ƙasa.