Proverbs 2:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana riƙe da nasara a ma’aji don masu yin gaskiya, shi ne mafaka ga waɗanda tafiyarsu ba ta da laifi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْيِ تَبَا مَاسُ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ عَيْنِحِنْ حِكِمَ، شِے غَرْكُوَ نٜىٰ غَ مَاسُ تَڢِيَ ثِكِنْ غَسْكِيَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi yake tanada wa adalai taimako da kiyayewa, wato mutane masu aminci.