Proverbs 2:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan za ku fahimci abin da yake daidai da abin da yake na adalci da abin da yake gaskiya, da kowace hanya mai kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ذَاكَ غَانٜىٰ أَدَلْثِے دَ شَرِيعَرْ غَسْكِيَ، دَ يَدَّ ذَاكَ عَيْكَتَ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ؞ ذَاكَ كُمَ غَانٜىٰ كُواْوَثٜىٰ حَنْيَ مَيْݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ka kasa kunne gare ni za ka san abin da yake daidai, da abin da yake gaskiya, da abin da yake na kirki. Za ka san abin da za ka yi.