Proverbs 21:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da aka hukunta mai baโa marasa azanci suka yi wayo; saโad da aka yi wa mai hikima umarni yakan sami sani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุนููู ุญูููููุชู ู
ููู ุฑูููฐููุ ูููุงู ู
ูุฑูุฑู ุชูููุงูู ู
ูุง ูููููู ุณูุงู
ู ุญูููู
ูุ ุณูุนูุฏูู ุนููููู ููู
ููู ุญูููู
ู ูููุงูููุฑูููุงุ ูููููู ฺงูุงุฑู ุฏู ุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka hukunta mai girmankai, ko marar tunani yakan koyi wani abu, mutum mai hikima yakan koyi abin da ake koya masa.