Proverbs 21:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da aka yi adalci, yakan kawo farin ciki ga mai adalci amma fargaba ga masu aikata mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِنْ ڢَضٍ ثِكِ نٜىٰ غَ مَيْ أَدَلْثِے، عَيِ حُكُنْثِنْ غَسْكِيَ، عَمَّا غَ مُوغَيٜىٰ أَبِنْ بَڧِنْ ثِكِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka yi adalci mutanen kirki sukan yi murna, amma mugaye sukan yi baƙin ciki.