Proverbs 21:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin da ya kauce daga hanyar fahimi kan zo ga hutu a ƙungiyar matattu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمِنْدَ يَكَوْثٜىٰ وَ حَنْيَرْ حِكِمَ، ذَيْ هُوتَ عَتَارُوانْ رُوحُواْحِنْ مَتَتُّو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutuwa tana jiran wanda ya ƙi bin hanyar hankali.