Proverbs 21:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai ba da shaidar ƙarya zai hallaka, kuma duk wanda ya saurare shi zai hallaka har abada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ شَيْدَرْ ڧَضْيَا ذَيْ هَلَّكَ، عَمَّا وَنْدَ يَيِ عَيْنِحِنْ مَغَنَ، عَكَنْ كَرْٻِ شَيْدَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba a gaskata shaidar maƙaryaci, amma mutumin da yakan yi tunani a kan al'amura, akan karɓi tasa.