Proverbs 21:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukiyar da aka samu ta wurin harshe mai yin ƙarya tarin tururi ne da kuma mugun tarko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَرْزِڧِنْ دَ عَكَتَارَ تَهَنْيَرْ ڧَضْيَا، ڧَارٜىٰوَ يَكَنْيِ كَمَرْ هَيَاڧِے، يَكَنْ كُمَ كَيْ غَ مُتُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukiyar da aka tara ta hanyar rashin gaskiya takan ƙare nan da nan, takan kuma kai ga mutuwa.