Proverbs 21:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hanyar mai laifi karkatacciya ce, amma halin marar laifi sukan aikata gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَنْيَرْ مَيْ لَيْڢِے تَنَدَ ݣُونَ ݣُونَ، عَمَّا تَمَيْ ڟَبْتَرْ رَيْ أَ مِيڧٜىٰ تَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane masu laifi sukan bi ta karkatacciyar hanya, marasa laifi kuwa suna aikata abin da yake daidai.