Proverbs 22:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bakin mazinaciya rami ne mai zurfi; duk wanda yake a ƙarƙashin fushin Ubangiji zai fāɗa a ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاكِ نَمَيْ ظِنَ رِجِيَ نٜىٰ مَيْ ظُرْڢِ، وَنْدَ يَكٜىٰ ڧَرْڧَشِنْ ڢُشِنْ يَهْوٜىٰهْ ذَيْ ڢَاطِ عَثِكِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zina tarko ce, takan kama waɗannan waɗanda Ubangiji yake fushi da su.