Proverbs 22:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kasa kunne ka kuma saurara ga maganganu masu hikima; ka yi amfani da abin da nake koyarwa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَسَ كُنّٜىٰ كَجِ كَلْمُواْمِ نَمَاسُ حِكِمَ، يِ نَظَرِنْ كُواْيَرْوَاتَا أَ ذُوثِيَارْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kasa kunne zan koya maka abin da masu hikima suka faɗa, yi nazari a kan koyarwarsu.