Proverbs 22:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama yana da daɗi sa’ad da ka kiyaye su a zuciyarka ka kuma kasance da su a shirye a leɓunanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا ذَاسُ ذَمَ دَ دَاطِے عِدَنْ كَا رِڧٜىٰسُ، عِدَنْ دُكَنْسُ سُنْ سَامِ ذَمَ عَبَاكِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka yi murna in ka tuna da su, ka iya faɗarsu.