Proverbs 22:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban rubuta maka maganganu talatin ba, maganganun shawara da sani,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا كَلْمُواْمِ تَلَتِنْدَ نَرُبُوتَ مَكَ، كَلْمُواْمِنْ ڧَرْڢَڢَاوَا دَ نَسَنِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na rubuta maka karin magana, suna ƙunshe da ilimi da kyakkyawar shawara.