Proverbs 22:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ina koya maka gaskiya da kalmomin da za ka dogara a kai, saboda ka iya ba da amsa daidai ga duk wanda ya aike ka?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุณูููุฑู ู
ููู ุนูููููุญููู ุบูุณูููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุจูุงุฏู ุงููู
ูุณูุฑู ุบูุณููููู ุบู ููุทูููุฏู ุณููู ุนูููููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan koya maka ainihin gaskiya, domin sa'ad da aka aike ka ka nemo ta, za ka iya kawo amsa daidai.