Proverbs 22:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama Ubangiji zai yi magana dominsu zai kuwa washe waɗanda suka washe su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا يَهْوٜىٰهْ ذَيْ ڟَيَ مُسُ، ذَيْ ڨُوثٜىٰ رَيْ نَوَطَنْدَ سُكَيِ مُسُ ڨُوثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai yi magana dominsu a kan shari'ar da suke yi, ya nemi ran duk wanda yake neman rayukansu.