Proverbs 22:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in ba haka ba za ka koyi hanyoyinsa ka kuma sa kanka a tarko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ كَدَ كَكُواْيِ حَنْيَرْ رَايُوَرْسَ، كَكُمَ طَوْرٜىٰ كَنْكَ ثِكِنْ تَرْكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai yiwuwa ne ka koyi irin ɗabi'unsu, har ka kasa sākewa.